Ma’anar hadin gwiwa tsakanin Nijeriya da China.


Wannan shi ne abubuwan da Bature su kan ce “Aure Aljanna.” Manage make hanppens, Nijeriya da kasar Sin suna da abubuwa da dama wanda suke kama da juna, kuma wannan shi ne alaka ce da za ta tabbatar da cewa, Nijeriya ta sami alheri da amfani da wannan dangantaka tata da kasar Sin, ba don kome ba, sabo da ka sani kasar Sin kasa ce ta ‘yan gurguzu, amma ta kyautata harkar tafiyar da tattalin arzikinta, wanda ya zama mai amfani ga dukkan al’ummar kasa, kuma abun ya zama mai amfani, mu ma mun duba mu ga yadda muke tafiyar da tattalin arzikinmu, mun yi koyi da yadda kasar Sin take yi, kuma na san a karshe, za mu yi riba da dangantaka tamu da kasar Sin.